Sinadaran Kalaman Soyayya Sinadaran Kalaman Soyayya Assalamu Alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh. Ina mana marhabin da sake haduwa cikin wannan fili. A wannan karon in sha Allah za mu tattauna kan sinadaran da suke kara dandano da zakin kalaman soyayya tsakananin masoya. Da fatan Allah Ya sa wannan bayani ya isa ga masu bukatarsa kuma ya amfanar da su, amin. 1.Sarrafa Murya Wata babbar ka’ida da take kara inganci da tasirin kalaman bayyana soyayya tsakanin masoya ita ce, yanayi da sigar da kalaman ke fita su isa kunnen mai sauraren su. Dole sai masoya sun rika sarrafa murya wajen bayyana shaukin kaunarsu ga juna; kowane kalami da irin sigar muryar da tafi dacewa da shi: • Kalaman nuna so da kauna ana furta su garwaye da shaukin bege, cikin bayyanannun kalmomi, wata sa’in ana iya furta su cikin yanayin wake, ko a siririntar da murya ko a nauyaya ta don ta yi daidai da lokaci da kuma yanayi. • Kalaman tausayawa, suna bukatar a tausasa murya wajen furta su, a cakud...
Hadakar Kalomin Soyayya A-Z A = Agaskiya ina matuqar sonki saudat wlh sosai sosai fiye da yadda kife ke son ruwa hmm to dan yi murmushi mana (ana furtawa masoyiya irin kalamannan cikin murmushi me dauke da kallon qauna,mace tana iya ha dawa da hawayen qauna dan raunata zuciyar masoyinta da qara so da qauna) B = Babban burina naga na mallake wannan tauraruwar dake haskawa ,hmm zainab kinsan me kuwa ? Wlh ban dawani buri irin naga na aureki. C = Cutar sonki batada magani agurin likita saidai ke,cancantarki ce tasa hakan zurfa'a ina me tabbatar miki bazan taba jabaya a soyayyarkiba kece farincikin raina burun zuciyata zurfa'ah tawa wai dan Allah zurfa'ah wanna irin so nake miki haka? Pls fadamin dan Allah D = Dadadan kalamanki kan sanyaya min rai,tamkar ruwan sanyi lokacin buda baki E = Eh mana na aureki shine burin zuciyata,burin zuciyata kuwa shine farin cikin raina ,farin cikin raina kuwa shine hasken rayuwata Nafisa wlh ina matuqar so naga kinzam...
Comments
Post a Comment
Alhamdulillah alakullihalin